A cikin shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan makon, za ku ji abubuwan da suka wakana makwanni biyu da sojoji suka yi juyin mulki a Jamhuriyar Nijar. 9 ga Agusta 2023.
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: Makwanni biyu da sojoji suka yi juyin mulki a Jamhuriyar Nijar; Al'amura da dama sun faru