Sabon shirin ya duba labarin korar wani dan jarida ne daga aiki da gidan rediyon AL-ANSAR da ke Maiduduri jihar Borno.
Ayi sauraro lafiya:
Your browser doesn’t support HTML5
Ciki Da Gaskiya: Gidan Radiyo Ya Kori Dan Jarida Don Farantawa Gwamnan Jihar Borno - 10'14"