Shirin Ilimi Garkuwar Dan Adam ya sami bakuncin matashi kuma malami dake koyar da yaren Turanci a jami'ar Alkalam dake jihar Katsina. Kan matsaloli da kuma alfanun koyan yaren Turanci don inganta zamantakewa da samun cin moriyarsa a wannan zamani.
Hamisu Hamisu Haruna a zauren hira da baki na Muryar Amurka.
A yi sauraro lafiya:
Your browser doesn’t support HTML5
Ilimi Garkuwa: Tasirin Yaren Turanci Da Kalubalen Koyar Da Shi A Arewacin Najeriya - 7'03"