Batun nan na gwagwarmayar da tsaffin ‘yan sandan Najeriya keyi cewa a fitar da su daga tsarin biyan fansho karkashin hukumar PENCOM shi zamu tattauana a Shirin ‘Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon.
Saurarin Shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
Batun Fitar Da Tsofaffin 'Yan Sanda A Cikin Tsarin Fansho A Najeriya.mp3