KANO, NIGERIA-Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon zai haska fitila ne akan batun damfarar Jama’a ta hanyar amfani da kungiyoyin bada tallafi ko bada Jari kyauta da sunan karfafa sana’o’i ko samar da ayyukan yi a tsakanin al’umma.
Your browser doesn’t support HTML5
YAN KASA DA HUKUMA OKTOBA 25 2022.mp3