A wannan makon shirin Ciki Da Gaskiya ya daura ne kan batun bacewar wasu mutane hudu a jihar Taraba, da ake zargin jami’an tsaro ne suka salwantar da su.
Saurari kashi na biyu:
Your browser doesn’t support HTML5
CIKI DA GASKIYA: Mutum 4 Sun Bace a Hannun Jami’an Tsaro a Jihar Taraba - Kashi Na Biyu - 12'02"