Shirye-shirye MANUNIYA: Takarar Jam'iyun Adawa LP Da NNPP - Agusta 05, 2022 08:58 Agusta 05, 2022 Isah Lawal Ikara Isah Lawal Ikara kaduna, nigeria — Shirin Manuniya na wannan makon nazari ne akan yunkurin tsige Shugaban Kasa Muhammadu Buhari wanda 'yan-majalisa su ka sanar da kuma halin da ake ciki yanzu. Shirin kuma ya duba batun takarar Jam'iyyun adawa na LP da NNPP. Saurari cikakken shirin: Your browser doesn’t support HTML5 MANUNIYA: Takarar Jam'iyun Adawa LP Da NNPP