CIWON ‘YA MACE: Shirin Ciwon ‘Ya Mace na wanna makon ya maida hankali akan siyasar mata da kalubalen da suka dabaibaye ta musamman a Najeriya.
Shrin ya karbi bakuncin Hajiya Mariya Abdullahi ‘yar jarida mai ritaya.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
CIWON ‘YA MACE: Siyasar Mata Da Kalubalolin Da Suka Dabaibaye Ta Musamman A Najeriya, Maris 30, 2022