Shirye-shirye ILIMI: Kawo Karshen Barace-barace a Arewancin Najeriya 19:06 Maris 28, 2022 Babangida Jibrin Almajirai WASHINGTON DC — Masana na ganin lokaci yayi da shugabanin arewacin Najeriya za su ba da himma kan ingantan ilimin tsangaya da almajiranci kamar yadda wasu kasashe irinsu Pakistan, Morocco, da Almajirai ke yi. Your browser doesn’t support HTML5 ILIMI GARKUWAN DAN ADAM