Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Ya Halarci Bikin Jana'izar Wadanda Aka Kashe Benue
Mataimakin Shugaban Kasa Da Shugaban 'Yan Tibi Farfesa James Ayatse
Mataimakin Shugaban Kasa Yayin jana'izar Mutanen da aka kashe a jihar Benue
Mataimakin Shugaban Kasa Na Gaisawa Da Limamin Coci
Mataimakin Shugaban Kasa Tare Da Manyan Limaman Coci
Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo Da Bishop Wilfred Anagbe Na Cocin Makurdi.
Mataimakin Shugaban Kasa Yana Jawabi
Osinbajo Da Gwamnan Benue Samuel Ortom