Ta Wacce Hanya Tsayar Da Bahause Takara A Karamar Hukumar Agege Jihar Legas Zai Kara Dankon Zumunci Tsakanin Matasa?

a yayinda matasa a wasu sassan Najeirya ke ta kiraye kirayen raba kasa musanman tsakanin kudu maso gabashi da arewacin najeriya, al’ummar kabilar yarbawa a jihar Legas sun amince da tsaida wani dan arewacin kasar a matsayin dan takarar mukamin shugaban karamar hukumar agege. Ta yaya wannan zai shafi zaman lafiya a daukacin Najeriya?