Gwamnan Jihar Edo Mr Godwin Obaseki, Ya Karrama Mata Da Suka Kammala Koyon Sana'ar Kanikanci
Gwamnan Jihar Edo Mr Godwin Obaseki, Yana Yi Wa Mata Dalibai Da Suka Kammala Koyon Sana'ar Kanikanci Jwabi, Nuwamba 29, 2016
Gwamnan Jihar Edo Mr. Godwin Obaseki, Tare Da Sandra Aguebor, Daya Daga Cikin Dalibai Mata Da Suka Kammala Koyon Sana'ar Kanikanci, Nuwamba 29, 2016
Hoton Gwamnan Jihar Edo Mr. Godwin Obaseki Tare Da Dalibai Mata Da Suka Kammala Koyon Sana'ar Kanikanci
Gwamnan Jihar Edo Mr. Godwin Obaseki, Yayin Da Yake Mikawa Idora Faith, Daya Daga Cikin Dalibai Mata Da Suka Kammala Koyon Sana'ar Kanikanci Takardar Shaidar Kammala Karatu, Nuwamba 29, 2016
Bikin Yaye Dalibai Mata Da Suka Kammala Koyon Sana'ar Kanikanci A Jihar Edo