Wakar Bankwana Da Halima Djimrao

Halima D'jimrao

Wannan waka an rera ta ne domin Halima Djimrao, wadda ta yi ritaya daga aiki a sashen Hausa na muryar Amurka bayan ta kwashe shekaru ashirin tana yiwa wannan gidan radiyo aiki.

Your browser doesn’t support HTML5

Wakar Bankwana Da Halima Djimrao