Dandalin VOA Saurari Wakar Ado Daukaka Mai Taken Gyara Kayan Ka! An Sabunta Da Karfe 02:00 Yuni 30, 2016 Ibrahim Jarmai WASHINGTON D.C — Wakar da mawakin siyasa na jihar Adamawa Ado Daukaka ya rarai akan cin hanci da rasahawa a jihar wadda jama'a da dama ke zargin ita tayi sanadiyyar sace shi da akayi. Your browser doesn’t support HTML5 Wakar Ado Daukaka Mai Taken Gyara Kayan Ka