Shahararren mawakin nan mai suna Haruna Aliyu Ningi yayi mummunan hatsarin mota yau Asabar da rana a hanyar Bauchi zuwa Jos.
Haruna Aliyu Ningi Ya Yi Mummunan Hatsari Amma Yana Nan Da Rai
Haruna Aliyu Ningi Da Abokin Sa
Haruna Aliyu Ningi Da Abokin Sa
Haruna Aliyu Ningi
Daya Daga Cikin Motocin Da Suka Yi Taho Mugama Da Motar Haruna Aliyu Ningi
Motar da Tayi Taho Mugama Da Motar Haruna Aliyu Ningi
Motar Haruna Aliyu Ningi