Ana Ci Gaba Da Dauki ba Dadi A Garin Damaturu

Wani dan sanda yana duba gine gine da ababan hawa da kuma makamai bayan harin da kungiyar Boko Haram ta kai a Damaturu ranar 25 da 25 ga watan Oktoba. An dauki hotunan ranar 28 ga watan Oktoba, 2013.

Wani dan sanda yana duba gine gine da ababan hawa da kuma makamai bayan harin da kungiyar Boko Haram ta kai a Damaturu ranar 25 da 25 ga watan Oktoba. An dauki hotunan ranar 28 ga watan Oktoba, 2013.

Wani dan jarida dake cikin dubban mutanen da a yanzu haka suka kutsa cikin daji domin gujewa harin 'yan Boko Haram a garin Damaturu, yace a yanzu 'yan bindigar sun kusa, ko kuma ma sun isa tsakiyar garin, bayan da suka fara kai farmaki a kan Jami'ar Jihar Yobe dalke kan hanyar Gujba.

An yi ta jin karar harbe harbe da fashe fashe a lokacin da muke tattaunawa da shi wannan dan jarida.

Haka kuma an ga wani jirgin saman da watakila na sojoji ne ya kai dauki a garin.

Ga shi nan da bayanin abubuwan da suke wakana...,

'

Your browser doesn’t support HTML5

Tattaunawa Da Wani Dan Jarioda Yanzun Nan A Damaturu - 4'52"