Yadda Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya gana da manyan Sarakunan gargajiya daga sassan kasar a fadar shugaban kasa da ke Abuja, a wani bangare na tuntubar sa da masu ruwa da tsaki a cikin al’ummar kasar.
Yadda Tinubu Ya Gana Da Sarakunan Gargajiya Na Najeriya

5
Ganawar Shugaba Tinubu Da Manyan Sarakunan Najeriya: Lokacin jawabi daga wasu manyan sarakuna