WASHINGTON, DC —
Hukumar gidan Radiyon Muryar Amurka ta karrama wasu daga cikin ma'aikatan ta saboda rawar da suka taka ta fuskar yada shirye-shiryen tashar ta muryar Amurka.
Wadan da suka samu lambar yabon sun hada da Aliyu Mustaphan Sokoto, Halima Djimrao da Ibrahim Ka-Almasih Garba.