Hutunan wasu daga cikin yan fim da 'yan jarida a yayin da wani mai shirya fim Nuhu Abdullahi ya shirya na bada kan jarumai a wani fim din sa mai suna Tudun Tsira domin baiwa jarumai damar duba labari tare da hada wata shakuwa tsakaninsu domin gudanar da aikin fim din cikin sauki da fahimtar juna .
Wata Haduwa Ta Masamma Domin Shakuwa Tsakanin Jarumai

1
Wasu jarumai Da Zasu Fito A Fim Din Tudun Tsira

2
Wasu jarumai Da Zasu Fito A Fim Din Tudun Tsira

3
Wasu jarumai Da Zasu Fito A Fim Din Tudun Tsira

4
Wasu jarumai Da Zasu Fito A Fim Din Tudun Tsira