Wasu matasa da yaran da suka ce su asalin 'yan kasar Chadi ne wadanda aka tilasta musu shiga cikin kungiyar Boko Haram lokacin da suke karatun allo a Najeriya, sun mika kawunansu ga sojojin Chadi a garin N'Gouboua na kasar Chadi, dab da tabkin Chadi.
Wasu Tsoffin 'Yan Boko Haram Sun Mika Kawunansu Ga Sojojin Chadi, Afrilu 27, 2015

5
Tsoiffin 'yan kungiyar Boko Haram sun tattaru a gaban sojojin Chadi a garin Ngouboua ran 22 Afrilu, 2015. Yaran sun ce su 'yan kasar Chadi ne wadanda aka tilasta musu shiga kungiyar Boko Haram lokacin da suke karatun allo a Najeriya, amma daga baya sun kubuce suka gudu, suka mika kawunansu ga sojojin Chadi.

6

7
Janar Saleh Toma Hounou na sojojin Chadi yana magana da 'yan jarida a bayan da ya karbi yaran da suka gudu daga kungiyar Boko Haram a garin Ngouboua ran 22 Afrilu, 2015. Yaran sun ce su 'yan kasar Chadi ne wadanda aka tilasta musu shiga kungiyar Boko Haram lokacin da suke karatun allo a Najeriya, amma daga baya sun kubuce suka gudu, suka mika kawunansu ga sojojin Chadi.