0
Wanda Ake Tsamanin Cewa Shine Shugaban Harin Kunar Bakin Wake Ya Bayyana a Kotu, Litinin 24 ga Watan Nuwamba, 2014
Kafofin yada labarum Nigeriya sunce Ogwuche Aminu, wanda ake zarginsa da shirya tashin wani bom a unguwar Nyanya a Abuja, ya bayyana a babbar kotun tarayya don kalubalantar tsareshi da akayi batare da an yi masa shari’a ba. An dai daga sauraron karar har zuwa 5 ga watan Disamba.

5
Nyanaya a Abuja ranar 14 ga watan Afirilu da 1 ga watan Mayu, ya dai bayyana a gaban wata babbar kotun tarayya a Abuja, Litinin 24 ga watan Nuwamba, 2014.

6
Nyanaya a Abuja ranar 14 ga watan Afirilu da 1 ga watan Mayu, ya dai bayyana a gaban wata babbar kotun tarayya a Abuja, Litinin 24 ga watan Nuwamba, 2014.