Babban jami’in hukumar ‘yan sanda ta kasar Malaysia na fa gargadin cewa wata kila ba lallai bane jami’ai su gano abunda ya faru da jirgin Malaysia wanda ya bace mai lambar tafiya dari uku da saba’in.
Ba Lallai Bane a San Me Ya Samu Jirgin Malaysia - inji Jami'in Kasar

9
Australian Prime Minister Tony Abbott addresses the international forces currently based in Perth searching for Flight MH370 during his visit to RAAF Base Pearce, March 31, 2014.

10
Australia's Prime Minister Tony Abbott and Malaysia's Prime Minister Najib Razak tour RAAF Base Pearce, near Perth, April 3, 2014.