Shugaba Muhammadu Buhari Da Tawagar Sa A Yayin Da Suka Sauka Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa, Oktoba 28, 2015.
Shugaba Buhari Da Tawagar Sa A Taron Kasashen Afirka A India
Shugaba Muhammadu Buhari Tare Da Tawagar Sa Sun Isa Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa, Oktoba 28, 2015.

9
Gwamnan Jahar Kano A Filin Jirgin Indirha Ghandi Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa.

10
Shugaba Muhammadu Buhari Tare Da Ministan Albarkatun Man Fetur Na Kasar India Mr Dharmendra A Indirha Ghandi Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa A Yanzu.