Shugabannin Kasashen Duniya Sun Hadu Domin Zantawa Akan Yadda Za'a Rage Matsalolin Dumamar Yanayi Da Ke Ma Duniya Barazana A Birnin Bourget Kusa Da Paris Na Kasar Faransa.
Shugaba Muhammadu Buhari Da Sauran Shugabanni Sun Zanta A Taron Sauyin Yanayi
Shugabannin Kasashen Duniya Sun Hadu Domin Zantawa Akan Kare Matsalolin Dumamar Yanayi Da Ke Ma Duniya Barazana A Birnin Bourget Kusa Da Paris Na Kasar Faransa, Nuwamba 30, 2015.

5
Shugaba Robert Mugabe Na Gaisawa Da Shugaba Kasar Faransa Francois Hollande Daga Hagu A Yayin Da Ya Isa Wurin Bude Taron Majalisar Dinkin Duniya Akan Dumamar Yanayi Na Duniya A Bourget Kusa Da Birnin Paris. Nuwamba 30, 2015.

6
U.S President Barack Obama (C) arrives for a family photo during the opening day of the World Climate Change Conference 2015 (COP21) at Le Bourget, near Paris, France, November 30, 2015.

7
Shugaban Faransa Francois Hollande Daga Hagu, Na Marabtar Shugaban Amurka Barack Obama A Wurin Taron Majalisar Dinkin Duniya Kan Dumamar Yanayi Na Duniya A Bourget Kusa Da Birnin Paris. Nuwamba 30, 2015.

8
Daga Hagu Zuwa Dama, Shugaban Kasar Zimbabwe Robert Mugabe, Shugaba Abdel Fattah el - Sisi Na Kasar Misira. Daga Baya Shugaban Chadi Idriss Deby, Da Shugaban Kasar Benin Yayi Pose pose, A Wurin Taron Majalisar Dinkin Duniya Kan Dumamar Yanayi. Nuwamba 30, 2015.