Wani abin tarihi da ya faru a kasar Saudiyya shine mata sun fito domin kada kuri'u da kuma shiga takarar siyasa karo na farko a tarihin kasar.
Karon Farko Da Mata Suka Kada Kuri'a A Saudiyya
Karon farko da mata suka kada kuri'un su da kuma shiga takarar siyasa a tarihin kasar Saudiyya,

5
Wata Mata Na Hanyar Komawa Gida Bayan Ta Kada Kuri'ar Ta A Zaben Da Aka Gudanar A Saudiyya, Disamba 14, 2015.

6
Wasu Mata Na Hutawa Bayan Sun Kada Kuri'un Su A Wata Mazaba, Disanba 14, 2015.

7
Mata A Saudiyya Na Sayayya A Wani Kanti A Riyadh, Yayin Da Suke Murnar Abin Tarihin Da Ya Faru A Kasar, Wato Karon Farko Da Mata Suka Shigab Takarar siyasa da Kuma Kada Kuri'un Su, Disamba 14, 2015.