Rundunar sojin Najeriya ta nada wa Operation Lafiya Dole sabon kwamanda a Maiduguri Manjo Rogers Nocolas. Ita ce take yaki da 'yan ta'addan Boko Haram a arewa maso gabashin Najeriya.
Hotunan Sabon Kwamandan Operation Lafiya Dole Manjo Rogers Nicolas
Jiya rundunar dake fafatawa da 'yan Boko Haram ta samu sabon kwamanda

9
ABUJA: Sabon kwamandan Operation Lafiya Dole Manjo Rogers Nicolas tare wasu dakarun soji, Disemba 12, 2017

10
ABUJA: Tsofon kwamandan Operation Lafiya Dole Manjo Ibrahim Attahiru da kuma wasu dakarun soji, Disemba 12, 2017

11
ABUJA: Taron sojoji
Facebook Forum