Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rundunar Sojin Najeriya Ta Ceto Mutane Dubu Daga Hannun Boko Haram


Wasu da aka ceto a can baya.
Wasu da aka ceto a can baya.

Dakarun Najeriya sun ce sun yi nasarar kubutar da mutane da dama daga hannun mayakan Boko Haram.

Rundunar da ke yaki da ta’addancin Boko Haram a jihar Borno, Operation Lafiya Dole ta ceto mutane sama da 1,000 daga hannun kungiyar.

Wata sanarawa dauke da sa hannun Kakakin rundunar sojin Najeriya, Brig. Gen. Texas Chukwu a yau Litinin a ta ce rundunar tare da rundunar hadin gwiwar kasashe ta MNJTF, sun ceto mutane daga kauyuka hudu da suka hada da Malamkari, Amchaka, da Walasa da Gora da ke karamar hukumar Bama a Jihar Borno.

Sanarwar ta bayyana cewa, aksarin wadanda aka ceto mata ne da yara kanana da wasu matasa da aka tilastawa zama mayakan Boko Haram. A yanzu suna asibitin soji domin a duba lafiyarsu.

Facebook Forum

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 3:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 2:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG