Hotunan Daga Lunguna Daban-Daban Na Duniya, Satumba 29, 2016
Mu Kewaya Duniya Mu Sha Labari...
1
KORIYA TA KUDU: A wani bangare na tuna cikar shekaru 66 da Yaki tsakanin Kasashen Koriya biyu, wani sojan Koriya ta Kudu ya fasa kwalba da hannunsa a lokacin da aka sake tuna wani fadan da aka yi a kogin Naktong a tsakanin biyu.
2
KWANGO: Wata mace tana kukar rashin mijinta, wanda shaidu suka ce sojojin Kwango sun kashe shi a lokacin da suka kona sakatariyar babbar jam'iyyar adawa ta kasar.
3
Kasar Iran
4
Charlotte, North Carolina, USA