Hotuna Daga Sassan Duniya Daban Dabannd the world.
Hotuna Daga Sassan Duniya Daban Daban
1
Hoton dake nuna yadda yara ke kwasar bulon kasa a New Delhi ta kasar Indiya
2
Yadda matafiya ke ketara gadar Jiaozhou a kasar China.
3
Gungun 'yan kungiyar masu tseren kekuna
4
Jama'a na kallon yadda 'yan tseren Kekuna Masu Gangarowa Daga Sama ke fafatawa a gasar karshe a Colombia.
Facebook Forum