No media source currently available
Ministan Shari’a kuma antoni janar na tarayyar Najeriya, Abubakar Malami, ya bayyana cewa rahoton kwamitin da ofishinsa ya kafa ya yi nuni da cewa shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, ya yi ta harzuka magoya bayansa ta kafar rediyo Biyafara.