Hotunan Super Eagles na Najeriya da magoya bayansu a Afirka ta Kudu bayan da suka lashe kofin Zakarun Afirka
Super Eagles Sun Zamo Zakarun Tamaula Na Afirka

1
A Nigeria fan reacts at the end of the African Cup of Nations final at the Soccer City Stadium in Johannesburg, South Africa, Sunday, Feb. 10, 2013. Nigeria defeated Burkina Faso 1-0 to take the trophy. (AP Photo/Armando Franca)

2
Shugaba Jacob Zuma na Afirka ta Kudu yana mika kofin Zakarun Afirka ga Kyaftin na 'yan wasan Najeriya, Joseph Yobo.

3
Nigeria soccer fans celebrate after Nigeria's Sunday Mba scored a goal against Burkina Faso during their African Cup of Nations final match in Lagos, Nigeria, Sunday, Feb. 10, 2013. Nigeria erupted in celebrations after their Super Eagles won the Africa

4
Victor Moses na Najeriya dauke da tutar kasarsa yayin da yake murnar lashe kofin zakarun kasashen Afirka a Johannesburg, Afirka ta Kudu