Rahotanni daga Najeriya na nuni da cewa, wani karamin jirgin sama ya yi hatsari a tashar jirgin sama ta Murtala Mohammed dake birnin Ikko.
Mutane Da Dama Sun Rasu A Hadarin Jirgin Sama A Lagos, Babi na 1

5
Wani karamin jirgin fasinja ya fadi jim-kadan da tashinsa daga filin saukar jiragen sama na Legas ranar uku ga watan Oktoba, 2013.

6

7