Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matsalar Tsaron da Arewacin Najeriya ke Fama Dashi Matsalace Daya Shafi Kasa


Governor Alu Magatakarda Wamako
Governor Alu Magatakarda Wamako

Matsalar Tsaron da Arewacin Najeriya ke Fama Dashi Matsalace Daya Shafi Kasar Baki Daya

Matsalar tsaro da arewacin Najeriya ke fama dashi, matsalace da ya shafi kasar Najeriya baki daya, inji gwamnar jihar Sokoto, Aliyu Makatakarda Wamako, a lokacin da suke hira da wakilinmu a Amurka.

Yace gwamnatin taraiya bata dauki matakin da ya dace ba domin magance matsalar rashin tsaro da arewacin Najeriya ke fama dashi ba.

Gwamna,Wamako, ya kara da cewa ya zama wajibi ga gwamnatin taraiya ta gaggauta daukan matakin da suka dace wurin warware matsalan tsaro a arewacin Najeriya da kasa baki daya.

Yace idan bangare daya ba lafiya kyautuwa yayi a hanzarta magance shi domin gudun kada ya shafi sauran.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:59 0:00
Shiga Kai Tsaye
Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG