Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matasa Sun Gudanar Da Zanga Zanga Kan Rashin Wuta A Jihar Neja

Gungun matasa a jihar Neja sun gudanar da zanga zanga zuwa gidan gwamnatin jihar domin nuna rashin jin dadin su akan rashin wutar lantarki.

16x9 Image

Ibrahim Jarmai

Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG