Rantsarwa Da Walima: Ga hotunan mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, SAN, da matarsa Dolapo Osinbajo, jiya da daddare a taron walimar da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya hada bayan bukin rantsar da shi da gwamnonin kasar.
Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo Da Matarsa Lokacin Rantsarwa Da Walima
5
Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Da Matar Sa A wajen Walimar Rantsar Da Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari
6
Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya
7
Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Da Matar Sa
8
Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Da Matar Sa
Facebook Forum