A wani matakin nuna rashin amincewa da manufofin sabon shugaban kasar Amurka, Donald Trump, Dubun dubatar mata ne ke gudanar da zanga-zanga a sassan birnin Washington DC.
HOTUNA: Mata Sun Cika Birnin Washington DC Suna Zanga-zanga

9
Dubban mata na gudanar da zanga-zanga a birnin Washington DC, don nuna rashin amincewarsu da manufofin sabuwar gwamnati Donald Trump.

10
Dubban mata na gudanar da zanga-zanga a birnin Washington DC, don nuna rashin amincewarsu da manufofin sabuwar gwamnati Donald Trump.