0
Masu Ikon Fada a Ji a Najeriya: Alhaji Aminu Waziri Tambuwal, Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya, Nuwamba 23, 2014

9
Wasu magoya bayan kakakin majalisar wakilai Aminu Waziri Tambuwal, suka kutsa da shi cikin majalisa duk da yunkurin ‘yan majalisa na hana shi shiga, Nuwamba 20, 2014.