WASHINGTON D.C —
Shirin mai sauraro kai ma kayi dariya wani sabon shiri ne da zai nishadantar da mai sauraro akan wasu labarai na ban dariya da muke kiran lambobin wayoyin ku na hannu domin ku fada mana.
shirn zai cigaba da tun tubar ku domin shakatawa da nishadantarwa.
ku saurari cikakken shirin a nan.