Mahaukaciyaryar guguwa da aka sa mata lakanin Harvey ta yi ragargaza kudu maso gabashin jihar Texas inda ta haddasa ambaliyan ruwan da ba'a taba ganin irinsa ba ta kuma yi sanadiyar mutuwar mutane fiye da biyar. Ta saka dubban mutane cikin mawuyacin hali.
Mahaukaciyar Guguwa Harvey Ta Ragargaza Yankin Kudu Maso Gabashin Jihar Texas

13
Motoci na gidan shan mai da ruwa ya mamaye a birnin Houston

14
Wata mata Lisa Rehr na dauke da wani yaro dan shekaru hudu da haifuwa maisuna Maximus bayanda suka rasa gidansu a sanadiyar mummunar guguwar Harvey