Ma’aikatan harkokin jiragen saman Najeriya sun fara kwak-kwance tsofaffin jiragen saman da aka barsu kara zube a tashoshin jiragen saman Najeriya. Dama Najeriya tayi suna wajen hadarin jirgin Sama. Jami’an sun ce akwai a kalla jirage 65 da ke zube a tashoshin kasar, da a kalla 13 tashar jirgin sama na Ikko.
Ma’aikata Na Kwance Tsofaffin Jiragen Saman Najeriya

5
A man walks toward a row of abandoned airplanes at Murtala Muhammed International Airport in Lagos, Nigeria.

6
A worker dismantles the wing of an abandoned airplane at Murtala Muhammed International Airport in Lagos, Nigeria.

7
Workers dismantle an abandoned airplane at Murtala Muhammed International Airport in Lagos, Nigeria.