Jiya alhamis a Florence a Italiya, aka yi jana'izar Davide Astori, kyaftin na kungiyar kwallon kafa ta Fiorentina, wanda aka tsinci gawarsa a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa.
Dubban Jama'a, Da 'Yan Wasa Da Shugabannin Kungiyoyi A Fadin Italiya Sun Halarci jana'izar Davide Astori

10
Shugaban hadakar 'yan wasan kwallon kafa a kasar Italiya, Damiano Tommasi, yana isa wurin addu'ar jana'izar Davide Astori a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)

11
Ana fitowa da gawar Davide Astori daga cikin majami'ar da aka yi masa addu'ar jana'iza a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)