Kofin Duniya na gasar kwallon kafa ya iso Abuja, Najeriya a rangadin da Kampanin Coca Cola ke yi da kofin zuwa kasashen duniya gabanin gabatar da kofin ga kasar da za ta lashe gasar a Rasha a watan Yuli.
Kofin Duniya Ya Isa Najeriya

1
Shugaba Buhari Rike Da Kofin Duniya

2
Shugaba Buhari Tare Da Kungiyar Kwallon Kafa Na Kasa Super Eagles

3
'Yan Najeriya Da Suka Shiga Gasar Tseren Kankara Tare Da Shugaba Buhari Da Mataimakinsa Yemi Osinbajo

4
Kofin Duniya Ya Isa Najeriya
Facebook Forum