'Yan Isra'ila bakwai da Falasdinawa ashirin da bakwai da wadanda suka kai hari su tara da kananan yara takwas ne suka rasa rayukan su cikin sati biyu da aka kwashe a na kai hare hare akan titunan birnin.
Sojojin Falasdinu Sun Yi Arangama da na Isra'ila

1
'Yan Falasdinu Masu Tada Kayar Baya Sun Kunna Wuta Irin Wadda Suke Jefar Sojojin Isra'ila Da Ita, Oktoba 14, 2015.

2
Sojojin Isra'ila A Lokacin Da Suke Artabu Da Sojojin Falasdinawa A kusa Da Birnin Hebron, Oktoba 14, 2015.

3
Jama'a Na Taimakon Wani Wanda Yaji Rauni A Cikin Masu Zanga Zanga Yayin Da Sukai Artabu, Oktoba 14, 2015.

4
'Yan Sandan Isra'ila Na Tsaye Kusa Da Wani Dan Falasdinu Wanda Aka Soka Da Wuka, Oktoba 14, 2015.