Jami'an SSS sun yi faretin mutanen da aka kama dangane da harin Nyanya, tare da nuna hotunan wadanda ake nema ruwa a jallo su biyu
Hotunan Wadanda Ake Tuhuma da Kai Harin Nyanya, Mayu 12, 2014

1
Ahmad Rufai Abubakar

2
Wadanda aka kama ake zargi da kai harin bam a tashar mota ta Nyanya sune (daga hagu zuwa Dama): Ahmad Rufai Abubakar, Muhammadu Sani, Yau Saidu, Adamu Yusuf da kuma Anas Isah.

3
Ana nuna hotunan Rufai Abubakar Tsiga (hagu) da na Aminu Sadiq Ogwuche wadanda su har yanzu ab akama su ba, amma kuma an ce sune manyan wadanda suka kitsa hare-haren bam din biyu.

4
Darektan yada labarai na rundunar sojojin Najeriya, Manjo Janar Chris Olukolade, yake jawabi a lokacin da suka gabatar da mutane 5 da aka kama ana tuhuma da kai harin bam a tashar motar Nyanya.