Shugaban Majalisar Dattatwan Najeriya Abubakar Bukola Saraki yacika alkawalinsa,domin ya baiyana a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata inda ya amsa cewa bai yi wani laifi ba a lokacinda akawun Kotu ya karanta masa laifukan goma sha uku da ake tuhumarsa a kai.
Hotunan Shugaban Majalisar Dattijai Bukola Saraki a Kotu

5
Mutane sun cika wuraren zama a kotu, kafin isowar shugaban Majalidar Dattijai Bukola Saraki a gaban a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, Satumba 21, 2015.

6
Akawun kotu yana karanta laifuka da ake tuhumar shugaban Majalidar Dattijai Bukola Saraki da aikatawa a gaban a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, Satumba 21, 2015.

7
Shugaban Majalidar Dattijai Bukola Saraki yana zaune a akwatin zaman wanda ake tuhuma a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, Satumba 21, 2015.

8
Shugaban Majalidar Dattijai Bukola Saraki ya waiga daga akwatin zaman wanda ake tuhuma a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, Satumba 21, 2015.