0
Hotunan Hayaniya a Harabar Majalisar Dokokin Najeriya yau Alhamis, Nuwamba 20, 2014
Hotunan hayaniya a harabar majalisar dokokin Najeriya yau Alhamis, lokacinda jami’an tsaro suka hana kakakin majalisa Aminu Tambuwal shiga.

5
Wasu magoya bayan kakakin majalisar wakilai Aminu Waziri Tambuwal, suka kutsa da shi cikin majalisa duk da yunkurin ‘yan majalisa na hana shi shiga.

6
Wasu magoya bayan kakakin majalisar wakilai Aminu Waziri Tambuwal, suka kutsa da shi cikin majalisa duk da yunkurin ‘yan majalisa na hana shi shiga.

7
'Yan sanda a harabar Majalisar Dokokin Najeriya, Nuwamba 20, 2014.

8
Wasu 'yan majalisa suna hawar katangar harabar majalisar domin su shiga zauren taronsu, Nuwamba 20, 2014.