0
Hotuna Dumi-Duminsu daga Birmin Yemen, Janairu 24, 2015

5
'Yan Tawayen Houthi Shi'aYemeni suna tsaron hanyar da ta tafi fadar gwamnati a birnin Sanaa, kasar Yemen, Janairu 20, 2015.

6
Sojojin Houthi da tanka a Sanaa, Yemen, Janairu 21, 2015.

7
Sojojin Houthi a Sanaa, Yemen, Janairu 21, 2015.

8
Sojojin Houthi a Sanaa, Yemen, Janairu 22, 2015.