Hotunan abubuwan da suka faru a wajan jifan shedan a Mina a lokacin aikin Hajjin bana 24, ga Satumba, 2015.
Hatsarin Mahajanta a Lokacin Aikin Hajjin Bana a Mina

9
Dubban Mahajata akan hanyar su ta zuwa jifan shedan 24, ga Satumba, 2015.

10
Mahajata sun nufi wajan jifan sheda 24, ga Satumba,2015.