Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar Da Aikin Tonon Mai A Jihar Nasarawa
A wani mataki na kara yawan man dake rumbunta na ajiya daga biliyan 37 zuwa 50 da kuma bunkasa tattalin arzikin kasar gwamnatin Najeriya ta kaddamar da aikin tonon mai a matakin farko a yankin Ajibu wato Kayarda dake karamar hukumar Obi na jihar Nasarawa.
1
Shugaban NNPC Mele A Lokacin Da Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar Da Aikin Tonon Mai A Jihar Nasarawa
2
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Ta Hanyar Na’ura Ya Kaddamar Da Aikin Tonon Mai A Jihar Nasarawa
3
Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar Da Aikin Tonon Mai A Jihar Nasarawa
4
Shugaban NNPC Mele Yana Bayani Wa Manema Labarai Lokacin Da Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar Da Aikin Tonon Mai A Jihar Nasarawa