Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gaskiya Ne Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau Ya Mutu?


Imam Abubakar Shekau
Imam Abubakar Shekau

Yayin da ake raderadin mutuwar Abubakar Shekau shugaban kungiyar Boko Haram Muryar Amurka ta yi kokarin tabbatar da gaskiyar labarin

Tun watan jiya ake raderadin shugaban Boko Haram Abubakar Shekau ya mutu. Kamar maganar ta mutu sa jiya rungunar tsaro dake aiki a arewa maso gabashin Najeriya ta fitar da wani labari kamar hakan ya faru.

Domin tabbatar da gaskiyar maganar abokin aiki Sahabo Iamam Aliyu ya zanta da Manjo Yahaya Shinku mai murabus. Ya ce shi ma haka ya ji ana cewa yayin da dakarun tsaro suka fafata da kungiyar watakila lokacin ya samu rauni amma ya mutu wurin jinya.

Ko menene ma ya faru ya kamata a duba idan haka ne, mutuwarsa zata kawo canji bisa ga abubuwan dake faruwa? Sai dai Manjo Yahaya ya ce a tashi fahimatar ai shugabansu aka kashe da can kafin Shekau. Bayan mutuwar shugaban Mohammed Yusuf menene ya faru? Kungiyar sake samun wani karfi ta yi. Rigin-gimu suka soma karuwa suna ta bijirowa. Idan aka dauki wannan misali to ashe kashe wani shugaban kungiya ba shine zai kaiga samun nasara ba.

Manjo Yahaya ya yi misali da kungiyar Al-Qaida inda ya ce bayan an kashe shugabanta Osama Bin Laden ai basu fasa yin abun da suke yi ba. Maimakon ayyukansu su ragu sai ma dada shirya kai hari suke yi lamarin da ya sa wasu kasashen Turai tare da Amurka suka rufe ofisoshin jakadancinsu.

Ga karin bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:05:07 0:00
Shiga Kai Tsaye
Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG